iqna

IQNA

musulmin rohingya
Doha (IQNA) Qatar Charity (QC) ta ba da sabis na kiwon lafiya kyauta da agajin gaggawa ga iyalan musulmi 'yan gudun hijirar Rohingya a Basan Char da Cox's Bazar.
Lambar Labari: 3489700    Ranar Watsawa : 2023/08/24

Geneva (IQNA) Fiye da Musulman Rohingya 700 ne suka shigar da kara kan mahukuntan Myanmar inda suka bayyana cewa suna tauye hakkinsu.
Lambar Labari: 3489621    Ranar Watsawa : 2023/08/10

Tehran (IQNA) A karon farko Majalisar Dinkin Duniya baki daya ta amince da wani kuduri na tallafawa tsirarun musulmin Rohingya da sauran tsiraru.
Lambar Labari: 3486577    Ranar Watsawa : 2021/11/18

Tehran (IQNA) kwamitin malaman musulmin kasar Aljeriya ya bukaci kai daukin gaggawa ga musulmin Rohingya da gobara ta kone sansaninsu.
Lambar Labari: 3485763    Ranar Watsawa : 2021/03/25

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta gudanar da zama domin tattauna halin da musulmin Rohingya suke ciki.
Lambar Labari: 3485594    Ranar Watsawa : 2021/01/27

Tehran (IQNA) jiragen ruwa 7 na sojojin Bangaladesh suna kwashe musulmi 'yan gudun hijirar Rohingya da suke kasar zuwa wani tsibiri mai nisa.
Lambar Labari: 3485528    Ranar Watsawa : 2021/01/06

Bangaren kasa da kasa, shgaban hukumar bayar da agajin gaggawa ta Hilal Ahmar a kasar Iran ya sanar da cewa jagoran juyin Islama ya bayar da gudunmawar makudan kudade ga musulmin Rohingya.
Lambar Labari: 3482007    Ranar Watsawa : 2017/10/17

Bangaren kasa da kasa, musulmi a masallacin Bedfor a cikin yankin Tottengham na kasar Birtaniya sun tara taimakon kudi domin bayar da su ga masu gudun hijira 'yan kabalir Rohingya.
Lambar Labari: 3481974    Ranar Watsawa : 2017/10/07

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar bagaladesh sun bayar da damar raba dukkanin kayan taimako da Iran ta aike ga al’ummar Rohingya da ke gudun hijira.
Lambar Labari: 3481905    Ranar Watsawa : 2017/09/17

Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa, akwai bukatar taimakon gagawa ga ‘yan kabilar Rohingya da suke yin hijira zuwa Bangaladesh.
Lambar Labari: 3481883    Ranar Watsawa : 2017/09/10

Bangaren kasa da kasa, magajin garin birnin Samuna na kasar Myanmar ya kakaba wa musulmi biyan harajin dole a birnin.
Lambar Labari: 3481090    Ranar Watsawa : 2017/01/01